<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>419</hymn_number>
<title>Halleluya Yesunmu Yana da Rai LW419</title>
<lyrics>[V1]
 KORUS
 Halleluya Yesunmu yana da rai (3x)
 Zan yabe shi dan yana don rai

[V2]
 1) Shi ne gaskiya shi ne hanya shi ne rai
 Ba mai zuwa gun Uba sai ta wurin sa (2x)
 Korus

[V3]
 2) Wasu alloli sun mutu ba su tashi ba
 Amma ga Yesunmu yau yana da rai (2x)
 Korus

[V4]
 3) Yana da rai Yesun mu yana da rai (2x)
 Zan yabe shi don yana da rai.
 Korus</lyrics>
</song>